iqna

IQNA

IQNA - A safiyar yau litinin, bayan da ta jinkirta shirin sakin fursunonin Palasdinawa da gangan, a karshe gwamnatin Isra'ila ta saki fursunonin 90 bisa yarjejeniyar musayar fursunoni ( fursunoni 30 ga fursunoni daya).
Lambar Labari: 3492598    Ranar Watsawa : 2025/01/20

Limamin Juma'a na Bagadaza:
IQNA - Yayin da yake ishara da abubuwan da ke faruwa a kasar Siriya Ayatullah Sayyid Yassin Mousavi ya ce: Abin da ke faruwa a kasar Siriya wani bangare ne na sabon shirin yankin gabas ta tsakiya da Netanyahu da Biden da Trump suka sanar a baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3492338    Ranar Watsawa : 2024/12/07

IQNA - Matakin da jami'ar Hashemi ta kasar Jordan ta dauka na gargadi daliban da suka gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Gaza ya haifar da martani mai tsanani.
Lambar Labari: 3492168    Ranar Watsawa : 2024/11/08

Martanin kasashen duniya dangane da hare-haren wuce gona da iri da gwamnatin sahyoniyawan sahyoniya ta yi wa Iran
IQNA - A yayin da take yin Allah wadai da harin da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suke kai wa kasar Iran, Saudiyya ta dauki wannan mataki a matsayin cin zarafi da keta hurumin kasar Iran, wanda kuma ya sabawa dokokin kasa da kasa da kuma al'adu.
Lambar Labari: 3492094    Ranar Watsawa : 2024/10/26

Amman (IQNA) Wata shahararriyar kungiya a kasar Jordan ta yi kira da a hana fitar da kayayyakin noma daga wannan kasa zuwa Haramtacciyar Kasar Isra’ila.
Lambar Labari: 3490331    Ranar Watsawa : 2023/12/18

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta Palastinu ta gargadi yahudawan sahyuniya dangane da shirin gudanar da bukukuwan idin yahudawa a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3482508    Ranar Watsawa : 2018/03/25

Bangaren kasa da kasa, Majalisar dokokin haramtacciyar kasar Isra'ila za ta kada kuri'a kan daftarin kudirin hana kiran salla a yankunan Palastinawa da suka hada har da birnin Quds.
Lambar Labari: 3482417    Ranar Watsawa : 2018/02/21

Bangaren kasa da kasa, Dakarun tsaron sararin samaniyar kasar Siriya sun kakkabo jirgin yakin haramtacciyar kasar Isra'ila samfarin F-16 a wannan Asabar.
Lambar Labari: 3482383    Ranar Watsawa : 2018/02/10

Bangaren kasa da kasa, Shalom Ainer wani malamin yahudawan sahyuniya a haramtacciyar kasar Isra'ila, ya bayyana cewa suna sayar da makamai a nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3482282    Ranar Watsawa : 2018/01/09

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Amurka ya yi furuci da kasancewar birnin Qudus a matsayin fadar mulkin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
Lambar Labari: 3482174    Ranar Watsawa : 2017/12/06

Bangaren kasa da kasa, daruruwan yahudawan sahyuniya ne suka kai farmaki kan makabartar annabi Yunus (AS) a kusa da garin Alkhalil kudancin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3482118    Ranar Watsawa : 2017/11/20

Bangaren kasa da kasa, Majalisar dinkin duniya ta damuwarta kan yadda haramtacciyar kasar Isra'ila take kame kananan yara Palastinawa tare da tsare su.
Lambar Labari: 3482077    Ranar Watsawa : 2017/11/07

Bangaren kasa da kasa, duk da irin matakan takurawa da cin zarafin da haramtacciyar kasar Isr’ila ta dauka a masallacin Aqsa masallata fiye da dubu 25 ne suka yi salla a yau a cikin masallacin.
Lambar Labari: 3481767    Ranar Watsawa : 2017/08/04

Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benyamin Netanyahu ya bayar da umarni ga jami'an tsaron yahudawan Isra'ila da su gaba da tsaurara bincike a kan Palastinawa a birnin Quds da kuma masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3481739    Ranar Watsawa : 2017/07/26

Bangaren kasa da kasa, Palasdinawan sun ki bi ta karkashin kofar na bincike domin shiga masallacin kudus yayin da wani daga cikin masu gadin wurin ya yi kiran salla a wajen masallacin.
Lambar Labari: 3481707    Ranar Watsawa : 2017/07/17

Bangaren kasa da kasa, Haramtacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da rufe masallacin Aqsa tare da hana musulmi yin salla a cikinsa kwanaki uku a jere.
Lambar Labari: 3481706    Ranar Watsawa : 2017/07/16

Bangaren kasa da kasa, Sakamakon musayar wutar da aka yi yau tsakanin Palastinawa 'yan gwagwarmaya da kuma jami'an 'yan sanda yahudawan sahyuniya a bakin kofar masallacin Quds, Isra'ila ta sanar da hana sallar Juma'a a yau a cikin masallacin.
Lambar Labari: 3481698    Ranar Watsawa : 2017/07/14

Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da adana wurare da kayayyakin tarihi ta duniya UNESCO ta saka birnin Alkhalil da kuma masallacin annabi Ibrahim a cikin wuraren tarihi na duniya.
Lambar Labari: 3481679    Ranar Watsawa : 2017/07/07

Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai hari a kan wasu yankuna acikin yankin zirin gaza.
Lambar Labari: 3481652    Ranar Watsawa : 2017/06/28

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila ta ware kudi dalar Amurka miliyan 190 domin karfafa samuwar yahudawa a cikin birnin Quds da kewaye.
Lambar Labari: 3481258    Ranar Watsawa : 2017/02/24